DAY ONE

1. NORTHY BY NATURE(Lyrics)

Get The Album Here

VERSE ONE
*Ubangiji Ya Halicce Ni Da Iko
*Makamashi,Kuzari,Girma Da Rashin Nuna Ego
*Daraja, Mutunci, Da Rubutu Mai Ma’ana Da Muddun Na Rike Biro
*And Yes, They Feel My Aura Da Muddun Na Shigo
*A Duk Lokacin Da Dan Adam Ya So Kaskanta Ni,
*Mai Tawali’u Ya Kan Daukaka Ni
*Tsananin Rayuwa Ta So Ta Jarraba Ni
*Na Kan Sha Zafin Kuma Hakan Baya Raunana Ni
*I’m Not The Type That Hesitate To Speak Up When I Need Help
*I Take Action Everyday Cos Purpose Never Find Itself
*It Ain’t Easy,I Wonder If This Was How My Idol Felt
*More Trophies Than Dani Alves, More Medals Than Michael Phelps….
*……’s What We Play The Game For,Say Otherwise To Your Lying Self
*Proudly Present To You What These Days You Can Hardly Find In Shelves

HOOK
*Dan Baiwa Haihuwar Baiwa
*Kafeffe Tun Daga Saiwa
*Ba Ni Fasawa Da Rai Na
*Don Akwai Haki A Kai Na
*Baiwa Haihuwar Baiwa
*Kafeffe Tun Daga Saiwa
*Ba Ni Fasawa Da Rai Na
*Don Akwai Haki A Kai Na

VERSE TWO
*Lost But Found In The Street,Of Course The Lord Is My Savior
*I’m Pretty Sure It’s Safe To Say He Made Me Northy By Nature
*Fans Din Su Sun Zamo Nawa
-This Rapture Deseeves A Grammy….
-Ku Ce Ma Koffe Yane Toh?
*Can’t Be Locked Down In The House,Sai Dai Da Dalilin Cewa Big Brother Zai Biya Laycon
*Dafa Abinci Ba Apron
*Ga Farin Riga Na KalKal,Na Saba Ai Domin A Government Day Ne Na Zana NECO
*Babban Darasin Da Na Koya A Rayuwa Shi Ne Juriya
*Domin Da An Ce Mun Kafin In Sanu A Duniya
* Sai Na Zuba Dimbin Dukiya
*Gashi Arziki Irin Ta Naira Bai Da Alaka Da Namu Zuriyar
*Tun Ina Zubo Raps Su Tambaya Omoh “Who Be That?!!”
*To “Guy! How You Hit ‘Em Up With Bars Mad O, You Be Pac??”
*You Can Truly Rap
*So What’s Your Dream As A Rapper? Sabi Well, Enter Yankee, Battle Rakim, Bully Nas
*Eminem Da Jay Z Su Zo Nema Na Bana Nan Su Jira
*Guy,Who Been Laugh?

HOOK
*Dan Baiwa Haihuwar Baiwa
*Kafeffe Tun Daga Saiwa
*Ba Ni Fasawa Da Rai Na
*Don Akwai Haki A Kai Na
*Baiwa Haihuwar Baiwa
*Kafeffe Tun Daga Saiwa
*Ba Ni Fasawa Da Rai Na
*Don Akwai Haki A Kai Na

#NorthyByNature

Leave a Reply Cancel reply

Exit mobile version